Radcliffe F.C.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Radcliffe F.C.

Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Birtaniya
Mulki
Hedkwata Radcliffe, Greater Manchester
Tarihi
Ƙirƙira 24 ga Afirilu, 1949
rbfc.co.uk

Kungiyar Kwallon Kafa ta Radcliffe (a da Radcliffe Borough) kulob ne na ƙwallon ƙafa na Ingila da ke Radcliffe, Greater Manchester wanda suke buga wasanninsu a Stainton Park. An kafa kungiyar ne a ranar 24 ga Mayu 1949 kuma a halin yanzu tana buga gasar Northern Premier League. Radcliffe ya lashe gasar a 1996 – 97, sun lashe wasan share fage sau biyu a 2003 da 2019 kuma kungiyar ta kai zagayen farko na gasar cin kofin FA a karo na farko a tarihinsa a 2000. Kulob din ta canza suna zuwa Radcliffe Football Club a kakar 2018–19.[1]

  1. "Prestwich Heys v Radcliffe tie on BBC". BBC Sport.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne